YADDA AKE SAITA HTTP INJECTOR ๐Ÿ’‰ MTN 0.0 KB YANAR GIZO KYAUTA - ArewaTechBlog - World Technology On Your Hand

Hot

SASHEN HAUSA AREWATECHBLOG

Sunday, December 2, 2018

YADDA AKE SAITA HTTP INJECTOR ๐Ÿ’‰ MTN 0.0 KB YANAR GIZO KYAUTA

Yadda Zaka Saita HTTP injector ka

Warkanku da warhaka sakamakon korafi da muka samu Akan settings Na free browsing cheat Wanda ake bada 50mb kullum, Yanzu zamumuku chikakken bayani hade da hotona Akan yadda zaku saita,

KUSANI!!
Ita de Wannan android application Mai suna HTTP injector idan kunyi download dinsa saikuma kun dakko file dinta Wanda yake aiki dashi 


Batare da bata lokaci ba baza na kaiku inda kukeso 

  1.  A dama kayi click a . Uku
2. Danna import 
3. Sai ka nemo inda idan kayi download yake Zuwa amma yawanci ana samu a download folder 

4. Ka tabbata kayi tick Na google DNC
Sannan Sai ka Danna star 

To duka duka Wannan shine yadda ake  saita HTTP injector

Mungode

Sharing din abinda Muke posting a ArewaTechBlog yana Kara mana karfin gwiwa Na zakulomuku sabbin data cheats

No comments:

Post a Comment

ask your question here